AREWA ONLINE 24/7

Arewa Online Shafine da aka bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum.

Friday, 28 June 2019

Home YADDA ZAKA TARA MAKUDAN KUDADE TA HANYAR AMFANI DA BIGTOKEN.

Subscribe Our Channel


*BIGTOKEN* wata hanyace da zaku tara kudi cikin sauki ta hanyar amfani da answering Survey musamman ma mata wadanda basu da Sana'a....  

Mafi yawan yan nigeria suna sayen Data amman basu san ta hanyar da zasu dawo da kudin Data da suke saye ba saboda bamuda wannan wayewar kamar kasar da sukaci gaba. 

Misali kamar kasar USA zaka samu matashi bayada aikin komai amman ta hanyar amfani da data zai iya tara kudin da suka kai dubu dari a wata, amman mu yan Nigeria bamuda wannan fasahar juya Data da muke siya zuwa kudin da zamu kashe...... 

Shiyasa muke ta faman wahala da rayuwa cikin talauci da rashin kudi,